Ministan Albarkatun Ruwa da Tsabtace Muhalli, Joseph Utsev, ya bayyana cewa ƙananan hukumomi 226 a cikin jihohi 33 da kuma Babban Birnin Tarayya na cikin yankunan da ke fuskantar barazanar ambaliya mai tsanani a shekarar 2026. Gidan talabijin na Channels ya ruwaito ministan ya kuma ƙara da cewa, akwai wasu al’ummomi 923 da ke cikin […]
Destino:https://dclhausa.com/ana-hasashen-mummunar-ambaliyar-ruwa-za-ta-shafi-jihohin-nijeriya-33-a-2026-gwamnatin-tinubu/
Redirecionamento disponível em 15 segundos...
URL shorteners transform long and complex links into short, easy-to-share URLs, saving space on social media and messaging apps.
With GoThis you get: