Ana ci gaba da samun kiraye-kiraye ga tsohon shugaban Nijeriya, Goodluck Jonathan, da ya sake tsayawa takarar shugaban ƙasa a zaɓen 2027, yayin da ake fuskantar sauye-sauye dalilin zuwan haɗakar siyasa a cikin jam’iyyun adawar ƙasar. Jonathan ya taɓa zama mataimakin shugaban ƙasa ga marigayi Umaru Musa Yar’Adua daga shekarar 2007, har zuwa rasuwarsa a […]
Destino:https://dclhausa.com/an-fara-kiraye-kiraye-ga-goodluck-jonathan-ya-sake-fitowa-takara-a-2027/
Redirecionamento disponível em 15 segundos...
URL shorteners transform long and complex links into short, easy-to-share URLs, saving space on social media and messaging apps.
With GoThis you get: